mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Matashi ne ya kasance yana kaunar shiga Hauza sai dai kuma cewa mahaifinsa ya fi son yayi karatun zamani, shin wanne zabi zai gabatar cikin biyun

Matashi ne ya kasance yana kaunar shiga Hauza sai dai kuma cewa mahaifinsa ya fi son yayi karatun zamani, shin wanne zabi zai gabatar cikin biyun

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Yayi kokarin hada karatuka biyu ta yanda da safe sai ya tafi karatun Jami’a idan ya dawo sai ya je na Hauza, idan yayi kudurci niyyar aikata hakan domin neman yardarm Allah, lallai Allah zai taimake shi yha kuma kara masa kaifin basira da fahimta ya zama yana da saurin fahimtar abubuwa da yawa, duk aikin da ya kasance don Allah to Allah zai kasance cikinsa, idan kuka taimaki Allah Allah zai taimakeku ya kuma tabbatar da digadiganku.

Tarihi: [2018/10/9]     Ziyara: [128]

Tura tambaya