mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Shin zan iya cisge jijiyar munanan dabi’un da suke damfare dani


Salamu Alaikum
Sayyid cikin daya daga cikin muhadarorinsa ya ambaci cewa ya kamata samari su amfani samartakarsu cikin cisge jijiyoyin bishiyoyin munanan dabi’u, hakika yanzu ni na kai kusan shekaru 33 shin Sayyid yana ganina cikin samari matasa da zan iya cisge jijiyar munanan dabi’una


Salamu Alaikum

Sayyid cikin daya daga cikin muhadarorinsa ya ambaci cewa ya kamata samari su amfani samartakarsu cikin cisge jijiyoyin bishiyoyin munanan dabi’u, hakika yanzu ni na kai kusan shekaru 33 shin Sayyid yana ganina cikin samari matasa da zan iya cisge jijiyar munanan dabi’una?

Da sunan Allah nai rahama mai jin kai

Matukar baka kai shekaru 40 ba kamar yanda ya zo cikin ba’arin wasu riwayoyi to lallai kana cikin samari matasa.

Ina rokon Allah da ya datar da ku cikin tarbiyar zukata da mujahada.

Allah ne mai bada kariya.


Tarihi: [2018/11/12]     Ziyara: [48]

Tura tambaya