mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Yadda za a gama auren mutu’a

Salamu Alaikum bayan karewar lokacin d aka diba shin ya halasta a sabunta auren, shin ana la’akari da karewar lokaci a matsayin saki, shin ya halasta a kulla auren fiya da karo uku da mutum daya?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan auren ya kasance auren mutu’a ne kamar yanda zahirin kalmomin mai Magana suke nuni, to lallai bayan karewar lokaci da aka diba ya halasta a sabunta aure ko da sau dubu ne, sannan karewar lokaci bata daidai da saki, kadai wajibi a rabu da juna kuma kun haramtu da juna har zuwa wani sabon auren, sannan ya halasta ayi aure da mutum daya daga bangare mace ne ko bangare namiji koda sau dubu ne.

Allah ne masani.

Tarihi: [2018/12/19]     Ziyara: [69]

Tura tambaya