mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin ya halasta mu kira Abul Fadlul Abbas da dan Fatima a.s

Shin zamu iya la’akari da Abbas bn Ali ibn Abu Dalib da cewa shi dan manzon Allah (s.a.w) sakamakon Fatima Zahara (a.s) tana daukar Abbas (a.s) matsayin danta kuma Imam Ali (a.s) matsayin babansa.

Shin zamu iya la’akari da Abbas bn Ali ibn Abu Dalib da cewa shi dan manzon Allah (s.a.w) sakamakon Fatima Zahara (a.s) tana daukar Abbas (a.s) matsayin danta kuma Imam Ali (a.s) matsayin babansa.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Babu matsala cikin idlaki cikin hakan,amma nasaba ta hakika shi Abbas amincin Allah ya kara tabbata a gareshi raina fansarsa, kadai dai shi  `da ne ga Imam Ali (a.s) shi bahashime ne, sai dai cewa shi ba daga jinin Fatima (a.s) yake, sannan kamar yanda kuka sani manzon Allah (s.a.w) ya cewa Imam Ali (as) ni da kai mune iyayen wannan al’umma, saboda misalen wannan ubantaka ta tattaro har da Abbas (a.s)

Ku kasance cikin alheri. 

Tarihi: [2018/12/22]     Ziyara: [205]

Tura tambaya