mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Mene ne dalili kan haramcin lido

Mene ne dalili kan haramcin lido

 

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Idan ka kai matsayin Mujtahidi kai da kanka ka binciko dalilin sai ka ga dalilai daga kur’ani da sunna da ijma’i da hankali, idan kuma kai mukalladi ne to dalili shine fatawar Marja’i, duk lokacin da wani ya nemi dalili daga gareka sai kace fatawar Marja’i kuma shine hukuncin Allah kaina kasantuwata mukalladi shi kuma Mujtahidi, amma idan kana ganin kanka Mujtahidi to sai kai da kanka ka binciko dalili da kanka.

Allah ya sa mu dace.  

Tarihi: [2019/1/2]     Ziyara: [163]

Tura tambaya