mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

Shin akwai wani zikiri na samun kwarjini da karbuwa don tsayuwa a gaban alkali a kotu

Salam Alaikum

Shin akwai wani zikiri na samun kwarjin tsayuwa gaban alkali, shin akwai wani wuridi na magance kasala da samun karfin gwiwa.

 

Salam Alaikum

Shin akwai wani zikiri na samun kwarjin tsayuwa gaban alkali, shin akwai wani wuridi na magance kasala da samun karfin gwiwa.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ka fadi (ya azizu) sau hudu cikin jan numfashi daya sannan ka shiga kotun Allah zai baka taimako da nasara, sannan ka sani shi zikiri ma'anarsa shine halarto da abin Ambato cikin zuciya da hankali wanda shine Allah bawai kadai cikin fatar baki ba lallai takaita cikin fatar baki bai da banbanci da jujjuya harshe  babu wani tasiri cikin hakan tama yiwu ya kasance hijabi tsakaninka da Allah.

Allah mafi sani.  

 

Tarihi: [2019/1/31]     Ziyara: [166]

Tura tambaya