mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

yar’uwata tana fama da wani aljani da yake son ta yaya zata iya kubuta daga gareshi

assalamu Alaikum. Yar’uwata ce wani aljani yake soyayya da ita to yaya zata iya kubuta daga shi tareda cewa fa kullum tana yin sallah tana kiyaye ayyukan addini Kenan, shin zaku taimaka mana da wani wuridi ko wata shawara kan kubuta daga wannan matsala?


Assalamu Alaikum. Yar’uwata ce wani aljani yake soyayya da ita to yaya zata iya kubuta daga shi tareda cewa fa kullum tana yin sallah tana kiyaye ayyukan addini Kenan, shin zaku taimaka mana da wani wuridi ko wata shawara kan kubuta daga wannan matsala?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Banda wani sani da tsinkaye kan hakan, zaku iya amfani da yin hakuri da yin azumi da sallah da karanta suratu jinni cikin kowacce asubahi da niyyar Allah ya rabata da wannan aljani idan ya kasance aljanin ne yake damunta ba wani abu daban ba.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/2/14]     Ziyara: [194]

Tura tambaya