mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Muna bukatar Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara

Salamu Alaikum- Sayyid muna bukatar kuyi mana Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara domin Sayyid Kamalul Haidari yana cewa wai Sayyid Ku’I bai yarda maganar karya kashin Zahara. Shin wannan Magana ta inganta

Muna bukatar Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara

Salamu Alaikum- Sayyid muna bukatar kuyi mana Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara domin Sayyid Kamalul Haidari yana cewa wai Sayyid Ku’I bai yarda maganar karya kashin Zahara. Shin wannan Magana ta inganta?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Maganar karya kashin awagar Zahara (as) tabbataciyyar Magana ce wurin malamanmu magaba da ta tabbata cikin nassosin tarihi.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/2/16]     Ziyara: [159]

Tura tambaya