mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Kallon macen da ba muharramarka daga daliban jami’a

Ni matashi ne ina karatu a jami’a yaya zan yi mu’amala da yan mata a a cikin jami’a kasantuwar na san cewa mafi yawansu basa sanya hijabi basa kiyaye aikata haramun?

Salamu Alaikum

Ni matashi ne ina karatu a jami’a yaya zan yi mu’amala da yan mata a a cikin jami’a kasantuwar na san cewa mafi yawansu basa sanya hijabi basa kiyaye aikata haramun?

Allah ya saka muku da alheri

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ka gaya muminai maza su kau da kallonsu, hakika Magana da matana da ba muharramai da niyyar jin dadi da sha’awa ya haramta haka ma kallonsu, kadai dai iya gwargwadon larurar ma’uamala yana halasta shima  ba tareda mummunar niyya ba

Gurin Allah ake neman taimako.

Tarihi: [2019/3/3]     Ziyara: [32]

Tura tambaya