mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ban taba jin kalma mai dadi daga bakin mijina sannan yana nuna matan facebook soyayya tareda yi musu dadadan kalamai

Ban taba jin kalma mai dadi daga bakin mijina sannan yana nuna matan facebook soyayya tareda yi musu dadadan kalamai

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Cikii misalin wannan hali babu wani tsimi ko da dabara da suka rage face fadin Allah (suka yi wa juna wasicci da hakuri) lallai Allah matsarkaki da sannu zai baki aljanna shi kuma idan bai tuba bay a shiga cikin azaba bai sauke hakkokin iyalansa ba, ita duniya gidana na wucin gadi lahira itace matabbata, saboda haka kiyi hakuri zuwa yan wasu yan kwanaki kadan insha Allahu zaki kasance daga masu hakuri Allah zai cika musu ladansu da aljanna da ni’ima da samun rayuwa madawwamiya.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/3/4]     Ziyara: [246]

Tura tambaya