mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wanene banasibe (makiyain Ahlil-baiti)

Wanene banasibe (mai gaba da Ahlil-baiti)? Sannan me ya sanya Cikin litattafan `yan'uwanmu bamu samu gaba da zagin Ahlil-baiti (as) ba?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
A wani lokacin banasibe kan kasantuwa daga cikin akida wani karon kuma cikin aiki, na farko yana wajabta kafirci sabanin na biyu, ma'anar na farko: shine wanda yake gaba da kiyayya da iyalan gidan Muhammad (as) da nuna kiyayya kan dukkanin A'imma shi biyu (as) to wannan hukuncin daya da kafirai, lallai shi najasa ne kuma zai dawwama cikin wutar jahannama, sai dia cewa banasibi na kashi na biyu ma'ana banasibe a aiki: to shine wanda yake kiyayya da yan shi'an Ahlil-baiti yake gaba da su saboda wilayarssu garesu, yana kuma cutar da su da magana da aiki, to wannnan zai kasance daga fasikai Allah zai azabtar da shi, amma dangane da wanzuwarsa da dawwamarsa cikin wuta da rashinsa to wannan wani al'amari ne da yake hannun Allah madaukaki matsarkaki.

Wannan karkasuwa gida biyu ta nasibawa na gudana cikin shirka, mushriki cikin akida shine wanda yake tarayya cikin ibada da wanin Allah da dayantuwarsa, shiko mushriki cikin aiki shine wanda yake aikata riya cikin aikinsa, haka nan wannan karkasuwa gida biyu na gudana kan kafiri, kafiri cikin akida shine wnade abai imani da annabtar cikamakin annabawa da manzanni (s.a.w) kamar misalin Yahudawa da Nasara, shi ko kafiri cikin aiki shine kamar misalin mai barin sallah da aikin hajji idan ya kasance yanada ikon zuwan, da dai makamantansu, na farko yana jawo najastuwa bisa shahararren ra'ayin malamai koma bayan na biy, hakan kuma wannan kasuwa na gudana kan munafuki, munafuki cikin akida shine wand ayake boye kafirci ya bayyana muslunci, sannan munafuki cikin aiki shine wanda yake saba alkawari ya kuma yi karya cikin maganarsa da kuma cin amana.

Allah ne mai bada taimako.
Tarihi: [2019/3/6]     Ziyara: [168]

Tura tambaya