mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Wacce mace ce take kasantuwa muharrama

Wacce mace ce bare


Wacce mace ce bare?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dukkanin macen da aurenta ya haramta gareka kamar misalin mahaifiya da diya da yar’uwa da gwaggo da kanwar mahaifiya da kaka dukkanin wadannan suna daga muharrama, koma bayansu sune  daga bare kamar misalin `yar baffanka da gwaggo da yar makoci da abokai da bare baki da wasunsu.

Tarihi: [2019/3/14]     Ziyara: [28]

Tura tambaya