mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Nayi aure da matar aure kuma na kasance ina aikata zina da ita

Na auri matar aure na yi zina da ita cikin igiyar mijinta bayan ya sake ta sai na aureta alhalin bata gama idda ba, shin ko zaku fahimtar dani kan haka, Allah ya saka da alheri

Na auri matar aure na yi zina da ita cikin igiyar mijinta bayan ya sake ta sai na aureta alhalin bata gama idda ba, shin ko zaku fahimtar dani kan haka, Allah ya saka da alheri

 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wannan mata ta haramta gareka har abada, kuma baka d awata makoma da wuce wutar jahannama matukar baka tuba ba kayi watsi da wannan kazamin aiki da kake.

Tarihi: [2019/3/14]     Ziyara: [284]

Tura tambaya