mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Ta yaya mumini zai tserata daga azabar kabari

Salamu Alaikum- zuwa ga ofishin Samahatus Sayyid Adil-Alawi Allah ya tsawaita mana rayuwarsa mai albarka, muna da tambaya kan yaya zamu tserata daga tsorace-tsoracen cikin rauwar barzahu cikin kabari, babu da wata dabara kan wancan duniya mai ban tsoro ta kwanciyar, Sayyid hakika muna tunani kan abinda zamu tarar wannan ciwo na damun mu matukar gaske, muna fatan samun amsa daga gareku Allah ya saka muku da alheri ya baku lafiya albarkacin Husaini (as)

Salamu Alaikum- zuwa ga ofishin Samahatus Sayyid Adil-Alawi Allah ya tsawaita mana rayuwarsa mai albarka, muna da tambaya kan yaya zamu tserata daga tsorace-tsoracen cikin rauwar barzahu cikin kabari, babu da wata dabara kan wancan duniya mai ban tsoro ta kwanciyar, Sayyid hakika muna tunani kan abinda zamu tarar wannan ciwo na damun mu matukar gaske, muna fatan samun amsa daga gareku Allah ya saka muku da alheri ya baku lafiya albarkacin Husaini (as).

 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ka sani ya kai dan’uwa kadai ana samun tseratuwa daga azabar kabari ta hanyar tsoran Allah tareda tsantseni da tsarkake niyya da yin ayyuka nagari, da tsayar da salloli a kan lokutansu da yawaita sallar dare da karatun kur’ani mai girma tsakiyar dare kana mai kuka tareda yin istigfari da neman gafara, da yin salati, sannan ka sani damuwa da tsorata kan lahira da barzahu baya daga ciwo  bari dia yana daga magani mai amfanarwa kan ciwon son duniya da ruduwa da ita da aikata zunubi da sabo da munanan dabi’u da halaye, da munanan akidu.

Allah ne mai taimako.  

Tarihi: [2019/3/14]     Ziyara: [35]

Tura tambaya