mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Ina fama da yawan wasi-wasi da sha’awa

Salam Alaikum Sayyid ina da wata tambaya ni dai shekaruna 17 sai dai cewa ina fama da matsalar wasi-wasi da jin sha’awa, shin zaka taimaka mini da wata nasiha da zata amfane ni

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Da yardar ubangiji zaka dace da yin aure cikin nasara  ka samu kubuta daga kuncin zuciya da wasi-wasi da sh’awe-sha’awe na haramun, lallai yand aal’amarin yake shine duk wanda yayi aure tabbas ya tseratar da rabin addininsa, kada ka debe tsammani , ka tuba ka dinga yawan yin istigfari ko da kuwa kana maimaita wannan zunubi lallai Allah ya na yafe baki dayan zunubai in banda shirka, Alhamdulillahi kai kana daga masoya Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata a gare su.

Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/4/8]     Ziyara: [126]

Tura tambaya