mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Shin ya halasta ga namiji ya canja jinsinsa zuwa mace ko ita macenta ta sauya zuwa namiji bisa dalilin sha’awa kan yin haka

shin ya halasta ga namiji ya canja jinsina zuwa mace ko ita macenta ta sauya zuwa namiji bisa dalilin sha’awa kan yin haka, ba bisa wata larura da ta tilasta yin hakan ba?

Tambaya daga Shaik Jawid daga Kasar Azarbajan babban birnin Bako

Shin ya halasta ga namiji ya canja jinsinsa zuwa mace ko ita macenta ta sauya zuwa namiji bisa dalilin sha’awa kan yin haka, ba bisa wata larura da ta tilasta yin hakan ba?

Tambaya daga Shaik Jawid daga Kasar Azarbajan babban birnin Bako

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Yin hakan akwai matsala sakamakon kasantuwar hakan daga abubuwan da suke gasgata canja halittar Allah matsarkaki
Tarihi: [2019/4/8]     Ziyara: [226]

Tura tambaya