mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Menene ra’ayinku kan samuwar sihiri?

Salam Alaikum. Meye ra’ayinku kan sihiri sannan ta kaka za a kubuta daga sharrinsa ta hanyar da Allah ya yarda

Salam Alaikum. Meye ra’ayinku kan sihiri sannan ta kaka za a kubuta daga sharrinsa ta hanyar da Allah ya yarda

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Sihiri ba karya bane akwai shi kur’ani ya tabbatar da samuwarsa sai dai cewa kuma ta hanyar riko da kur’ani zamu iya tunkude shi, ku rungumi karanta ayar

( يَا مَعْشَرَ الْجِنِّ وَالإِنسِ إِنِ اسْتَطَعْتُمْ أَن تَنفُذُواْ مِنْ أَقْطَارِ السَّمَاوَاتِ وَالأَرْضِ فَانفُذُواْ لاَ تَنفُذُونَ إِلاَّ بِسُلْطَانٍ)

Ya ku taron aljanu da mutane idan kun iya keta sasannin sammai da kasa to ku keta amma fa ba zaku iya ba face da wani dalili.

A karanta ta kafa 70 kan ruwan cikin kwano a yayyafa gefan kofar gida lallai zai tunkude sihiri da yardarm Allah.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/4/13]     Ziyara: [110]

Tura tambaya