Taambayoyin karshe
- Hadisi da Qur'an » KAFIN ANNABI YA SANAR DA ALI KOFOFIN ILIMI SHIN ALI YA JAHILCE SU
- Tarihi » MUNA BUKATAR KU YI MANA KARIN BAYANI DANGANE DA KARYA KWIBIN ZAHARA
- Aqa'id » SHIN ZAMU GA ASSAYADA FATIMA (A.S) A CIKIN ALJANNA
- Hadisi da Qur'an » DA WADANNAN KA’IDOJI ZA MUYI RIKO YAYIN DA MUKE DUBA LITATTAFAN RIWAYOYI
- Hadisi da Qur'an » SHIN ISNADIN WANNAN RIWAYA YA INGANTA
- Hadisi da Qur'an » RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA
- Aqa'id » INA SON MALAM YAYI MINI BAYANI WANNAN RIWAYA DA ZATA ZO A KASA
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN DA GASKE DALASIMAI SUN ZO NE DAGA AHLIL-BAITI A.S
- Hukunce-hukunce daban-daban » HIRZI GUDA BAKWAI WANDA AKE DANGANTA SHI GA ANNABI SULAIMAN A.S
- Hanyar tsarkake zuciya » LITATTAFAN SAIRI DA SULUKI ZUW AGA ALLAH
- Hanyar tsarkake zuciya » WACCE HANYA CE ZATA ISAR DAMU ZUWA GA HALIN ARIFAI SANNAN MENE NE KA’IDA DA TA ZAMA DOLE ABI
- Hadisi da Qur'an » INA NE WURAREN DA AKA YI TARAYYA DA INDA AKE DA SABANI TSAKANKANIN MAFHUMIN SUNNA DA SIRA NABAWIYA
- Hukunce-hukunce » NI BAZAWARACE JAHILA WANI YA AURE NI AUREN DA’IMI
- Hukunce-hukunce » MENE NE HUKUNCIN AURE DA AKA TILASTA YARINYA AKANSA TAREDA RASHIN AMINCEWARTA
- Hukunce-hukunce » SHIN YA HALASTA A AURI KARAMAR YARINYA
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce daban-daban » shin yahalasta anemi biyan bukata daga Imam Mahadi ta hanyar rubuta wasika a jefa a cikin teku
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne ra’ayin Akaramakallahu dangane da tsarin tafiyar Sayyid Kamalul Haidari?
- Hanyar tsarkake zuciya » WANNE AIKI ZASU TAIMAKAWA MUMINI CIKIN RIKO DA FARILLAI DA NESANTAR HARAMUN
- Hukunce-hukunce » Malam mutum ne tinda aka haife shi baya salla da azumi harsaida yakai shekara hamsin ?
- Hanyar tsarkake zuciya » ina neman wani aiki daga hannun ma'aikatar harkokin cikin gida
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’A DA YAREN DA BANA LARABCI BA
- Hukunce-hukunce » Akwai wani biki da aka gayyace ni daga makusantana amma akwai cudanyar maza da mata shin zan iya zuwa bikin sanye da hijabina?
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN TASIRIN ZIKIRIN TAUHIDI YANA DAGA ABINDA AKA JARRABA SHI AKA GANSHI
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ni mutum ne wanda yake samun kasawa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wanna hali?
- Hukunce-hukunce daban-daban » ina son in shiga Hauza Ilimiya in bar karatun zamani
- Aqa'id » Me ake nufi da fadin: duk sanda hijabe ya yaye haske na karuwa?
- Hukunce-hukunce » Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Wajibi ya rama sallolin da bai yi ba a baya sannan dangane da azumin ramadan dole ya rama tare da bada kaffara musammam idan da gangan ne bai yi azumin ba bisa wani uzuri ba. Allah ne abin neman taimako.
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta ga namiji ya canja jinsinsa zuwa mace ko ita macenta ta sauya zuwa namiji bisa dalilin sha’awa kan yin haka
- Aqa'id » Ko zaku iya tabbatar mana da ma’asumancin Annabi Adam (as) ta hanyar Saklaini Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Manzon Allah (s.a.w) yace
- Hanyar tsarkake zuciya » RASHIN SAMUN DACEWA A RAYUWAR DUNIYA
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Kariya daga al-jannu
- Hukunce-hukunce daban-daban » .Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa
Idan ya kasance guda daya ne to me ya sanya ake samun sabani cikin iyakance maudu’i zaka samu fakihi yana cewa kaza dalilina kaza
2- me ake nufi da wujdan menene ma’auninsa? Shin guda daya ne ko kuma yana sabawa daga wannan mutumin zuwa waccan
1-Shin urfi daya guda daya ne ko kuma yanada da yawa?
Idan ya kasance guda daya ne to me ya sanya ake samun sabani cikin iyakance maudu’i zaka samu fakihi yana cewa kaza dalilina kaza
2- me ake nufi da wujdan menene ma’auninsa? Shin guda daya ne ko kuma yana sabawa daga wannan mutumin zuwa waccan
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Manyan malamai sun samu sabani cikin zayyane urfi da bayanin maudu’ancinsa, daga cikinsu akwai wadanda suke ganin cewa fakihi ne da kansa ke zayyane da ayyana urfi, sai dai cewa yana nesantuwa da fakihancinsa yayin ayyana maudu’i, bawai gama garin mutane misalin malam mai sayar da turare da malam mai kayan miya ba, lallai da ace gama garin mutane ke zayyane shi to da hakan ya lazimta komarda malami zuwa wurin jahili, wannan shine ra’ayin da malaminmu Ustaz Ayatollah Shaik Jawad Mirza Tabrizi cikin darasinsa na bahasul karijul fikhu. Sai dai cewa malaminmu Sayyidul Ustaz Ayatollah Mar’ashi Najafi shi ya tafi kan cewa urfi sune malam mai sayar da kayan miya da malam mai turareda misalsalansu, shi urfi yana kofar gidanka, kuma hakan bai lazimta komar da malami zuwa ga jahili , sakamakon saninsa ga maudu’in a wannan lokaci shi fakihi yana matsayin wanda ya jahilci maudu’in sai ya koma garesu, kamar yanda Muhakkik mai girma Kashiful Gidayake fadi: lallai shi fa fakihi duk inda yakai ga ilimi da sani to fa bai kubuta ba daga bukatuwa daga gama garin mutane cikin zayyane maudu’an hukunce-hukunce daga maudu’an da urfi ke zayyane su koma bayan shari’, amma mu ra’ayin shine warware mas’alar filla-filla tareda la’akari da muhallan da ake da sabanin maudu’ai, wani lokacin zayyanewar na hannun fakihi wani lokacin kuma na hannun ba’ame gama garin mutum.
Allah ne masani
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Ina da matsalar raunin motsawar sha’awa shin ya halasta gareni in karanta litattafan batsa
- Minene hukuncin limamin da yasan shi akan-akansa ba adiliba ne,saidai su mutanan dayake jagoranta salla suna ganin adalcin shi ?
- Mene ne hukuncin yin auren mutu’a da karuwa?
- dama ma’anar fadin imam A.s (lallai zan yi kuka kanka kukan jini maimakon hawaye) hakan na nufin buga karafuna a kai
- Ta yaya zan iya samun damar cigaba da yin sallah saboda ni duk sanda na fara sallah sai in daina
- Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.
- sujjada akan abun da bai halattaba
- Wacce rana ce za ta kasance ranar farko ga watan Ramadan mai albarka mai zuwa na wannan shekara ta 2018?
- Me ake nufi da Sidkul Urfi wanda muke yawan ganinsa cikin Risalolin taklidi, shin ma’auni shine urfin gamagarin mutane ko kuma na Fakihai?
- Me ake nufi cikin wannan hadisi: amma abubuwan da suke faruwa to cikinsu ku komawa marawaitan hadisanmu, lallai su hujjojina ne akanku, ni kuma hujjar Allah ne. Su wane ne Kenan? Maraji’ai Ko kuma marawaitan hadisi?