mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Mene ne asalin Du’a’u Sirril Mustauda’i fiha

Mene ne asalin wannan addu’a
( اللهم صل على الزهراء وأبيها وبعلها وبنيها والسر المستودع فيها )
ya Allah kayi salati ga Zahara da babanta da mijinta da `ya`yanta da ajiyayyen sirrin da yake tareda ita.
Mene ne ra’ayin Su Samahatus Sayyid kan karanta wannan addu’a

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Mustahabbi ne karanta wannan addu’a ko da kuwa isnadinta rarrauna ne bisa dogaro da ka’idar (Attasamuhu fi adillatul sunan) sannan hadisin da ya kawo ta malaminmu Sayyid Mar’ashi Najafi (Ks) ya nakalto ta idan kana bukatar Karin bayani kana iya komawa littafin (Asrarul Fatimiyya) wallafar dalibinmu Fadil Shaik.

Tarihi: [2019/4/18]     Ziyara: [166]

Tura tambaya