mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wanne zikiri ne yake karfafa ruhi

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Babu tsimi babu dabara face da Allah madaukaki mabuwayi, ya Allah kayi dadin tsira da aminci ga Muhammad da iyalan sa tsarkaka ka dawwamar da albarka cikin rayuwar Assayid Adil-Alawi ka azurta shi ta inda baya tsammani amin ya ubangijin talikai

Assayid wanne zikiri ne ruhi yake samun karfafa da shi

Ina godiya

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dukkanin azkaru matukar sun kasance cikin iklasi suna karfafar ruhi. Ka yi bincike kan kaifiyyyar aiki wanda shine iklasi.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/6/1]     Ziyara: [143]

Tura tambaya