mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

Ta kaka zan dace da yin sallar Asubahi


Ta kaka zan dace da yin sallar Asubahi kan lokacin ta
Shin akwai aiki da zaku yi mini nasiha da yin sa

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ka karanta ayar karshen suratu Kahfu gabanin kwanciya barci da tsarkakakkiyar niyya da kuma cikakken Imani da tasirin ta, ya zo cikin hadisi cewa Mala’ika ya na zuwa ya doki kafadarka ya tashe ka daga barci, wannan ya daga abinda mutane da yawn gaske suka jarraba ya kuma yi musu aiki, sai dai cewa Shaidani ya na madagata ya tsaya kan mutum ya ware kafafunsa kanka yayi maka fitsari cikiin idanuwa ya sanya maka wasiwasi da cewa ai har yanzu akwai sauran lokacin sallar bai fit aba har yanzu da dai abinda yayi kama da haka ko kuma ya sanya maka jin dadin barci ta yanda zaka kasa tashi sakamakon jin matsanciyar kasala, lallai mai son Allah ba zai taba fifita yin barci kan sallar dare ballantana sallar Alfijir asubahi.

Ina mamakin ga wand ayake da’awar son Allah ta kaka zai saba masa, haka ina mamaki ga wanda ga mai yin soyayya ta kaka zai yi barci ya manta da abin son sa.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/6/1]     Ziyara: [124]

Tura tambaya