mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Mutum ne ya Kalli film na batsa a cikin watan ramadanMutum ne ya Kalli film na batsa a cikin watan ramadan Har manii

yafuto masa.......

Menene hukuncin hakan

 

                                 Mutum ne ya Kalli film na batsa a cikin watan ramadan Har manii

yafuto masa.......

Menene hukuncin hakan

                da sunan Allah mai rahama mai jin kai

zahirin fatawa akwai kara'i da kaffara a kansa.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/6/20]     Ziyara: [169]

Tura tambaya