mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Assa lamu alaikum malam na kasance ako da yaushe ina ciki wasiwas

Assa lamu alaikum malam na kasance ako da yaushe ina ciki wasiwas

 

                                 Assa lamu alaikum malam na kasance ako da yaushe ina ciki wasiwasi

da kuma wasu tunanukka idan naxo yin alwala da kuma sallah da

> kuma addu'a .....malam menene maganin wasi wasi

               

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

ka koma ga likitan pyschology da likitan gangar jiki.

Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2019/6/22]     Ziyara: [170]

Tura tambaya