mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Aslm Menene ma'anar Buriji

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Aslm Menene ma'anar Buriji

kuma idan mutum yana da buriji ya za'ayi ya gane

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Aslm Menene ma'anar Buriji

kuma idan mutum yana da buriji ya za'ayi ya gane

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

cikin ilimin falakai na zamanin can da da ya shude da na wannan zamanin akwai da'irori goma sha biyu manya da kanana ya zuwa masha'Allahu da ake sanin nisan musafofin tafiya tsakanin taurari da matsugunan su, da kuma daga da'irori 10 tsararru cikin buruji cikin su akwai buruji 12 su bayani ne na watannin 12, yana farawa da burujin Hamlu (mai ciki) aa kiransa da wannan suna sakamakon kamanceceniyar sa da mai ciki kamar yanda yake wurin tsofaffin masana taurari haka tsakanin su akwai burujin hutu (kifi) sakamakon kamar sa da kifi da surar falakin sa misalin kifi. haka cikin burujai akwai burujin Akrab da yake cirata cikin wadannan burujai 12 idan har buruji ya koma Akrab to lallai makruhi cikin kwanakin sa da dararen sa ace an kulla aure da abin da yayi kama da haka kamar yanda hakan ya zo daga hadisai daga Ahlil-baiti (as)

Allah abin neman taimako.

Tarihi: [2019/6/22]     Ziyara: [3270]

Tura tambaya