mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Na kasance Na Tsinci Kaina Acikin Wata Musiba Ta Istimna'i (masturbatiom)

Assalam Alaikum Warahmatullahi wabarakatuh Dafatan Malam Yana Cikin

Koshin Lafiya Allahu Yasa Haka Amee. Malam Na kasance Na Tsinci Kaina

Acikin Wata Musiba Ta Istimna'i (masturbatiom) Malam Ina So Abani

Shawarwari Da Kuma Wasu Magunguna Wanda Zan Yi Amfani Da Su Wajan

Kubucewa Azabar Allah, Atashi Lafiya Malam,

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

duk sanda ka yunkura aikata wannan mummunan aiki to ka rura wuta ka sanya daya daga yatsunka ciki ka gani shin zaka iya jurewa zafin wannan wuta?

idan har baka jure ba to sai ka tuna ta yaya zaka jurewa zafin wutar jahannama ranar kiyama ranar da yatsunka za su bada shaida kan abinda ka aikata daga zunubai, wadanda daga cikin su akwai masturbation da kake yi, kaji tsoran Allah hakikanin jin tsoran sa, ka kuma nemi gafarar sa, ka yi tawassali da bayin Allah ka kuma dinga karanta kur'ani da yawa, ka kuma gagguata yin aure.

Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2019/6/22]     Ziyara: [189]

Tura tambaya