mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

SHIN MANZON ALLAH IYA WANDA YAKE DA DANGANTAKA DA SU KADAI ZAI CETA

Shin dukkanin wanda suka dangane da Manzon Allah (s.a.w) za ai musu hisabi na daban daga wanda basu da dangantaka da shi? Shin zai ceci dukkanin danginsa kadai

Shin dukkanin wanda suka dangane da Manzon Allah (s.a.w) za ai musu hisabi na daban daga wanda basu da dangantaka da shi? Shin zai ceci dukkanin danginsa kadai?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Makusanta sune mafi cancanta da aikin alheri duniya da lahira, duk wata nasaba ranar lahira zata yanke face nasabar Manzon Allah (s.a.w) lallai kuma zai ceci duk wanda ya kyautatawa zuriyarsa kamar yanda hakan ya zo cikin riwaya da hadisan shari’a sai dia cewa cetonsa ya girmama da fadada daga takaita iya iyalinsa, kai cetonsa ya tattaro har da masu aikata manyan laifuka daga al’ummarsa, ina mai rokon ubangiji ya sanya ni daga cikin wadanda za su samu ceton Muhammad da iyalansa (as).

Wurin Allah ake neman taimako

Tarihi: [2019/8/15]     Ziyara: [112]

Tura tambaya