mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

wanene yake daukaka darajar masu ilimi da masu takawa

da sunann Allah mai rahama mai jin kai

daukaka ta Allah ce kuma yake daukakawa
da sunann Allah mai rahama mai jin kai

 daukaka ta Allah ce kuma yake daukakawa

{ يَرْفَعِ اللَّهُ الَّذِينَ آَمَنُوا مِنْكُمْ وَالَّذِينَ أُوتُوا الْعِلْمَ دَرَجَاتٍ}

Allah ya daukaka darajojin wadanda suka yi Imani daga cikinku da wadanda suke da ilimi.[1][1] Mujadala:11

Tarihi: [2019/8/25]     Ziyara: [135]

Tura tambaya