mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’O’IN DA BANA LARABCI BA

SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’O’IN DA BANA LARABCI BA

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ita addu’a shine yankewa zuwa ga Allah babu banbanci cikin kasantuwarta da kowanne irin yare ta kasance, sai dai cewa mustahabbi ne ta kasance da larabci musammam addu’o’in da suke zo daga Manzon Allah (s.a.w) da iyalan gidansa tsarkaka da addu’o’in cikin Kur’ani mai girma.

 

Tarihi: [2019/9/16]     Ziyara: [111]

Tura tambaya