mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

SHIN DA GASKE NE BACCI MAI AZUMI MATSAYIN IBADA YAKE

salamu Alaikum

Ya inganta cewa bacci a wurin mai azumi ibada ce

 

Salamu Alaikum

Ya inganta cewa bacci a wurin mai azumi ibada ce

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ya zo cikin riwaya mai daraja daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi da iyalansa tsarkaka cewa: bacci mai azumi ibada ce matukar dai bai aikata gulma da cin naman dan’uwansa musulmi ba saboda ita gulma daidai take da cin nama matacce ta kaka zai kasance mai azumi alhalin yana cin naman dan’uwansa, kamar yanda bayanin klan hakan ya zo cikin wasu adadin hadisai.

Allah shi ne masani.

Tarihi: [2019/9/22]     Ziyara: [60]

Tura tambaya