mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

MENENE RA’AYIN AKARAMAKALLAHU DANGANE DA DU’A’U SAIFI TA MAFATIHUL JINAN

Salam Alaikum bayan gaisuwa da fatam alheri ga Akaramakallahu Assayid Adil-Alawi
Tambaya ta farko: shin karanta du’a’u Saifi fiye da abinda ya zo a cikin wuridi daya tareda sashenta musammam idan ya kasance wuridan suna tukewa ga abinda ake son cimma?
Shin tana da tasiri a ruhi?
Tambaya ta biyu: menene ra’ayinku dangane da Du’a’u Saifi wacce ta zo cikin littafin Mafatihul Jinan ?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Tambaya ta farko ta shafi al’amari juzu’I kebantacce shi kuma juzu’iyat suna iya canjawa ba zai yiwu a bada amsa kai tsaye kansa ba, dole ne da farko a fara sanin Azkarun don sanin meye halinsu? Amma dangane da Du’a’u saukar Kur’ani ina rokon Allah ya baka dacewa da dukkanin muminai maza da mata ko wanzu cikin alheri.

Tarihi: [2019/9/26]     Ziyara: [66]

Tura tambaya