mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

INA BUKATAR BAYANI KAN (INA ROKON ALLAH UBANGIJNA YA SANYA RABONA DAGA ZIYARARKU YA ZAMA SALATI GA MUHAMMAD DA IYALANSA

Salamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu ya zo cikin ziyarar Imam Aliyu Hadi da Hassan Askari (a.s) wannan jumlar ( ina rokon Allah ubangijina da ku ya sanya rabona daga ziyararku ya kasance salati ga Muhammad da iyalan Muhammad) ina neman Karin bayani kan wannan jumla daga karshe muna barar addu’a daga gareku.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Ya zo cikin Ziyaratul Jami’a lallai salatinmu a kanku nutsuwa ce garemu kaffarar zunubanmu wannan albarkoki da daruruwan irinsu cikin salati ga Annabi da iyalansa kamar yanda na ambaci jumla daga cikinsu cikin littafin (Asarul Salawatu fi Rihabul Riawayat) an bauga littafin mai bukata yana iya komawa ya nema, a wannan lokaci bayan karbuwar ziyara lallai Allah cikin ladanta zai amsa maka addu’a, abinda kake rokonsa nay a sanya rabonka daga ziyara ya zama salati ma’ana abinda ya doru kanta daga kufaifayi da albarkoki kamar misalin haske da gafarta zunubai da daukaka daraja da aljanna madaukakiya da saduwa da Allah cikin matsugunin gaskiya tareda makusanta da rabautattu da wasunsu .

Allah ne masani hakikar lamurra.

Tarihi: [2019/10/17]     Ziyara: [67]

Tura tambaya