mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

INA SON KAYI MINI NASIHA DA BA’ARIN WASU AYYUKA DA SUKE HASKAKA ZUCIYA

Salamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu…Samahatus Assayid
Ina roka maka Allah da ya baka taufiki da dacewa ya kara maka ilimi da haske da Imani da taufiki Assayid ina bukatar ka gaya mini wasu ayyukan Ibada da zasu haskaka zuciyata?
Tambaya ta biyu: ina bukatar ka yi mini wasicci da wata garkuwa da zata kareni daga harin Shaidanu tsinuwar Allah da Mala’iku da baki dayan mutane ta tabbata a kansu?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

1-ko da yaushe ka kasance cikin dahara alwala lallai ita kan alwala haske ce kan haske hakama karanta Kur’ani mai girma da hadisan masu daraja lallai zantukan Imamai haske ne da yake yaye duhun zukata kamar yanda ya zo cikin hadisai masu daraja.

Sannan ka riki tsarin da hirzi musammam ma addu’ar da ake karantawa bayan idar da sallar Asubahi. Sai ka koma ka duba.

Tarihi: [2019/10/21]     Ziyara: [90]

Tura tambaya