mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

TSAHON SHEKARU MUNA FAMA DA SIHIRI

Salamu Alaikum wa Rahmatullahi wa barakatuhu
Assayid tsahon shekaru muna fama da matsakar sihiri mun je wurin wani malami mai riko da addini ya fitar da sihiri amma duk da haka yanzu muna fa ma da wani sihirin na hana `yayan mata aure, to shine yake cewa muna da watanni uku nan gaba matukar ya kasa warware wannan sihiri to fa ba za su iya uare ba har abada , shin wannan aiki na say a halasta, wallahi Assayid mun gaji daga sihiri matsalolinsa duk mun tsufa cikin wannan matsala, amma takwa na gaba da ita da me Assayid yake mana nasiha daga wannan sihiri shin daga gaske sihirin ne

 

Salamu Alaikum wa Rahmatullahi wa barakatuhu

Assayid tsahon shekaru muna fama da matsakar sihiri mun je wurin wani malami mai riko da addini ya fitar da sihiri amma duk da haka yanzu muna fa ma da wani sihirin na hana `yayan mata aure, to shine yake cewa muna da watanni uku nan gaba matukar ya kasa warware wannan sihiri to fa ba za su iya uare ba har abada , shin wannan aiki na say a halasta, wallahi Assayid mun gaji daga sihiri  matsalolinsa duk mun tsufa cikin wannan matsala, amma takwa na gaba da ita da me Assayid yake mana nasiha daga wannan sihiri shin daga gaske sihirin ne .

Allah ya kara muku kariya

Da sunan Allah mai Rahama mai Jin kai

Mafi yawancin wadannan masu da’awar warware sihiri  basu san komai ba dangane da sihiri. Allah ya komar da mu zuwa ga tsoransa domin samun waraka kamar yanda ya zo cikin fadinsa ta’ala:

(اتقوا الله ويعلمكم الله)

Ku ji tsoran Allah zai sanar da ku.

(ومن يتق الله يجعل له فرقاناً)

Duk wanda yaji tsoran Allah zai sanya masa mararraba.

(ومن يتق الله يجعل له مخرجاً ويرزقه من حيث لا يحتسب)

Duk wanda ya ji tsoran Allah zai sanya masa mafita ya azurta shi ta inda baya tsammani.

Bai ce ku koma wurin wand ayake warware sihiri ba sannan ku sani Allah bay a canja baind ayake tattare da mutum har sai sun canja da kansu, kamar yanda duk abinda ya sameku daga musiba to daga kawukanku ne, saboda haka ya zama dole mu bincika illoli cikin kawukanmu bawai wajen wasu ba da cewa sune suka jefe mu da sihiri kaza da zaka, waje dai mu sanya hankali ka da mu fada cikin ayyukan jahilci da jahilai.

Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/10/26]     Ziyara: [86]

Tura tambaya