mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

SHIN AKWAI WATA KAIFIYA TAKAITACCIYA LA’ANA DA SALLAMA DA SUKE ZIYARAR ASHURA

Samahatus Assayid Adil-Alawi Allah ya daukaka makaminka ya datar da kai soyayyarsa da kusanci mu kuma ya tabbatar da mu kan hanyar gaskiya lallai shi mai ji mi amsawa ne.
Shin akwai wata takaitacciyar kaifiyar karanta la’ana da sallama da suka zo cikin ziyarar Ashura? Shin karantawa sau daya yana wadatarwa musammam idan ya kasance da niyyar neman biyan bukata?
Musammam da yake mu dalibai ne kuma kololuwar abin da muke so shine samun yarda Allah zukatanmu su rataya da turakun Al’arshin mai girma…ko za ku taimaka mana da wani wuridi da ya dace da mu muna godiya gareku.
Ina rokon Allah ta’ala mai iko da ya datar da ku da datarwarsa ka da ya haramtaku daga fairarsa don matsayin Muhammad da iyalan Muhammad amincin Allah ya tabbata a garesu, muna rokon ku samu cikin addu’a da samun taufiki da kyakkyawan karshe.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Kaifiya shine kayi kamar yanda ya zo cikin ziyarar amma idan kana iya yi sau daya sai ka ambaci Kalmar 99 ka hade da shi da niyyar Allah ya karba daga gareka, idan ko kana so da nassin da yazo kamar yand ayake a cikin ziyarar to dole ne ka karanta kafa 100 amma batun ta’allaka zukata da turakun Al’arshi wannan bani da sani kansa ban san wani zikiri da ake yi domin hakan ba? Ina rokon Allah ya shiryar da mu zuwa ga abinda cikinsa farin ciki da arziki Allah ya barku cikin koshin lafiya.

Tarihi: [2019/10/26]     Ziyara: [85]

Tura tambaya