mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

MENE NE RA’AYINKU CIKIN RIWAYAR ASALAR TABBATAR GANGAROWAR HADISI DAGA WADANDA AKA DANGANTA SHI GARESU

Salamu Alaikum
Me malam zai ce kan wannan riwaya:
مُحَمَّدُ بْنُ يَحْيَى عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ مُحَمَّدٍ عَنْ عَلِيِّ بْنِ الْحَكَمِ عَنْ أَبَانِ بْنِ عُثْمَانَ عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ أَبِي يَعْفُورٍ قَالَ وَ حَدَّثَنِي حُسَيْنُ بْنُ أَبِي الْعَلَاءِ أَنَّهُ حَضَرَ ابْنَ أَبِي يَعْفُورٍ فِي هَذَا الْمَجْلِسِ قَالَ سَأَلْتُ أَبَا عَبْدِ اللَّهِ ع- عَنِ اخْتِلَافِ الْحَدِيثِ يَرْوِيهِ مَنْ نَثِقُ بِهِ وَ مِنْهُمْ مَنْ لَا نَثِقُ بِهِ قَالَ إِذَا وَرَدَ عَلَيْكُمْ حَدِيثٌ فَوَجَدْتُمْ لَهُ شَاهِداً مِنْ كِتَابِ اللَّهِ أَوْ مِنْ قَوْلِ رَسُولِ اللَّهِ ص وَ إِلَّا فَالَّذِي جَاءَكُمْ بِهِ أَوْلَى بِهِ
Daga Muhammad Ibn Yahaya daga Abdullahi Ibn Muhammad daga Aliyu Ibn Hakam

Salamu Alaikum

Me malam zai ce kan wannan riwaya:

                                            مُحَمَّدُ بْنُ يَحْيَى عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ مُحَمَّدٍ عَنْ عَلِيِّ بْنِ الْحَكَمِ عَنْ أَبَانِ بْنِ عُثْمَانَ عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ أَبِي يَعْفُورٍ قَالَ وَ حَدَّثَنِي حُسَيْنُ بْنُ أَبِي الْعَلَاءِ أَنَّهُ حَضَرَ ابْنَ أَبِي يَعْفُورٍ فِي هَذَا الْمَجْلِسِ قَالَ سَأَلْتُ أَبَا عَبْدِ اللَّهِ ع- عَنِ اخْتِلَافِ الْحَدِيثِ يَرْوِيهِ مَنْ نَثِقُ بِهِ وَ مِنْهُمْ مَنْ لَا نَثِقُ بِهِ قَالَ إِذَا وَرَدَ عَلَيْكُمْ حَدِيثٌ فَوَجَدْتُمْ لَهُ شَاهِداً مِنْ كِتَابِ اللَّهِ أَوْ مِنْ قَوْلِ رَسُولِ اللَّهِ ص وَ إِلَّا فَالَّذِي جَاءَكُمْ بِهِ أَوْلَى بِهِ

Daga Muhammad Ibn Yahaya daga Abdullahi Ibn Muhammad daga Aliyu Ibn Hakam daga Abbanu Ibn Usmanu daga Abdullahi Ibn Abu Ya’afur yace: Husaini Ibn Abu Ya’ala ya zantar da ni cewa ya halarci Ibn Abu Ya’afur cikim wannan majalisi yace: na tambayi Abu Abdullahi (a.s) dangane da sassabawar hadisi da wadanda muka amintu da wadanda ba amintu da su ba suka rawaito shi sai yace: idan idan hadisi ya zo muku sai kuka samu wata shaida kansa daga littafin Allah ko daga maganar Manzon Allah (s.a.w) idan ko ba haka to abinda ya zo muku da shi yafi dacewa da shi.

Me Akaramakallahu  zai ce dangane da wannan hadisi? Ina fatan samun gamsashshen bayani da amsa Allah ya saka da alherinsa.  

da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

hakika wannan hadisi ta fuskanin isnadi ingantacce ne, baya cin karo da Asalatul sudur, lallai da ya kasance yana karo da ita da ya lazimta kore kansa da kankin kansa, kaga idan aka samu shakku to shima Kenan sai ayi watsi da shi

Tarihi: [2019/10/27]     Ziyara: [95]

Tura tambaya