mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Tambayoyin da akafi karantawa

YAYA ZAMU IYA DAIDAITA TSAKANIN KYAUTATA ZATO DA ALLAH DA RASHIN AMINTUWA DA MAKIRICINSA

Salamu Alaikum wa Rahmatullahi wa barakatuhu
Allah ya karbi ayyukanku Assayid
Ta kaka zan iya daidaita tsakanin kyawunta zato ga Allah da rashin amintuwa da makircinsa, ta yanda lallai rashin ktautata zato da Allah laifi ne mai girma daga cikin manyan laifuka haka zalika amintuwa daga makircin Allah shima yana daga manyan laifuka.
Muna barar addu’a daga gareku.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Idam ka kalli rahamar Allah sai ka kyautata zato da shi sabod alherinsa na sauka ko da yaushe, idan ka kalli zunubinsa sai kaji tsoran makircin Allah sakamakon dukkanin ayyukanmu na sharri suna zuwa gareshi, idan na kalli rahamar Allah sai na yi fata idan na kalli miyagun laifukana sai na ji kar na debe tsammani.

Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/11/3]     Ziyara: [75]

Tura tambaya