mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

TA KAKA MUTUM ZAI SAMU TSARKAKAR BADINI

Salamu Alaikum
Ta wacce hanya mutum zai samu tsarkakuwar badini

 

Salamu Alaikum

 Ta wacce hanya mutum zai samu tsarkakuwar badini

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Da tak’wa da barin aikata dukkanin ayyukan haramun da sauke wajibai sannan lazimtar tak’wa kebantacciya wacce shine barin shubuhohi ballantana ma ya kai ga haramun sannan dai kebantacciyar tak’wa kebantacciyar tak’wa wanda shini taka tsantsan hatta cikin halaliya ballantana ma shubuha, hakika na yi bayani dalla cikin wallafe-wallafena kan Aklak daga cikinsu akwai littafi mai suna (Iklas fil Hajji) da wasunsu zaka same su a adireshinmu na yanar gizo (Alawy.net) sak ka duba a can.

Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/11/10]     Ziyara: [128]

Tura tambaya