mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tambayoyin da akafi karantawa

LITATTAFAN SAIRI DA SULUKI ZUW AGA ALLAH

Salam Alaikum ina son Samahatus Assayid ya yi mini bayanin litattafan da zasu amfanar dani cikin sairi da suluki zuwa ga Allah kuma ina fatan Assayid ya kasance mini murshidi na malamina ina kuma fatan Allah ya tsawaita rayuwarsa cikin hidimtawa musulunci da musulmai.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Kana iya karanta litattafan masanin Allah Arifi Attabrizi Allah ya tsarkake ruhinsa kamar misalin littafinsa mai suna Amurakabat  da Risalatu Lika’ Allah  haka littafin Jami’ul Sa’adat da Mahajjatul Baida’u da wasunsu daga litattafan Aklak kamar Mir’atul Kamal da littafin Aklak na Assayid Shubbar da sauransu.

Tarihi: [2019/12/2]     Ziyara: [34]

Tura tambaya