mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

DA WADANNAN KA’IDOJI ZA MUYI RIKO YAYIN DA MUKE DUBA LITATTAFAN RIWAYOYI

Samahatsu Assayid Adil-Alawi Salamu Alaikum
Hakika muna cikin matsanaciyar kishirwa sakamakon rashin sani da ilimi yayinda muke nazarin litattafan riwayoyin Ahlil-baiti (a.s) kamar misalin Biharul-Anwar da waninsa muna samun kanmu cikin dimauta sai muce wadannan litattafai na malamai sun kebantu da su, shin mu dena nazari cikinsu ko kuma dai zaku bamu wasu ka’idoji da dokoki ayyanannu da zamu yi riko da su lokacin nazari?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Ku cigaba da nazari duk sanda kuka ci karo da abinda ya rudaku kuka gaza fahimta to ku je ku tambayi kwararru da suke san mas’alar domin neman fahimta da wannan hanya zaku cimma abubuwa biyu hakkoki biyu nazari da neman Karin bayani.

Tarihi: [2019/12/4]     Ziyara: [101]

Tura tambaya