mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

MUNA BUKATAR KU YI MANA KARIN BAYANI DANGANE DA KARYA KWIBIN ZAHARA

Salamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu- muna bukatar Assayidul Adil-Alawi yayi mana Karin bayani dangane da karya kashin awagar Assayada Fatima Azzahra amincin Allah ya kara tabbata a gareta saboda Assayidul Kamalul Haidari da Assayidul Ku’i suna ganin hakan bai inganta a tarihi- shin wannan Magana ta su ta inganta.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

A wurin malamai magabata nagargaru karya kashin awagar Assayada Zahara amincin Allah ya tabbata a gareta yana daga cikin tabbatattun abubuwa cikin tarihi da nassoshi da zantukan manya-manyan malamai Allah ne mai bada kariya

Tarihi: [2019/12/4]     Ziyara: [110]

Tura tambaya