mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

MENENE RA’AYINKU KAN LITTAFIN MASHRA’ATUL BIHARUL ANWAR DA SHAIK ASIF MUHSINI YA WALLAFA


Menene ra’ayinku dangane da littafin nan da Shaik Asif Muhsini ya wallafa mai suna Mashra’atul Biharul-Anwar?

Menene ra’ayinku dangane da littafin nan da Shaik Asif Muhsini ya wallafa mai suna Mashra’atul Biharul-Anwar?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Hakika Shaik Asif Muhsini yana da hanyarsa da yake gini kanta cikin tankade da tace riwayoyi bisa ra’ayinsa da ya zaba yana ganin raunanar da yawa-yawan riwayoyin da aka nakalto musammam ma cikin littafin Bihar babban laburaren shi’a, sai dai cewa akwai manyan malamai da suka saba da wannan ra’ayi nasa cikin maginarsa a ilmin dirayatul hadis akwai masu dogaro da da yawa-yawan riwayoyin da suka zo cikin Bihar  kamar yanda wannan shine ra’ayin da muka zaba, Allah ne masani, hakika na ambaci jumla daga hususiyar littafin Bihar cikin yar karamar mujalla mai suna Sahifatul Kazimaini  buga na 190-191 zaka sameta a sayit dinmu na yanar gizo

Tarihi: [2019/12/11]     Ziyara: [102]

Tura tambaya