mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wacce siga ce mafi kyawun sigar istigfar

Assalamu Alaikum.
wacce siga ce mafi kyawun sigar istigfari shin Astagfirullah ko kuma karanta Rabbi igfir li, sakamakon sanin cewa galibin istigfarin Annabawa da Waliyyai da ya zo cikin Kur'ani mai girma ya zo ne da sigar Rabbi igfir li.
Allah ya wanzar daku cikin alheri
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Kowacce siga cikinta akwai alheri da falala matukar ta kasance karkashin inuwar sanin Allah da kuma tsarkakakkiyar niyya, kamar yanda Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya kara tabbata a gareshi yake cewa:

بسم الله الرحمن الرحیم

 قال أمير المؤمنين علي عليه السلام (اخلص تنل)
ka tsarkake niyya zaka samu komai. 
Sabida ka nemi tsarkakar niyya cikin ranka sannan ka karanta da kowacce siga dakaga dama wurin Allah ake samun dacewa. 
 
Tarihi: [2020/4/11]     Ziyara: [29]

Tura tambaya