mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

WANNE LITTAFIN ADDU’A NE MAFI INGANCI

Wanne littafi ne mafi ingancin littafin addu’a da ayyukan ibada a wurin Imamiya da za a iya dogaro da shi shin littafin Misbahul Mutahajid wallafar Shaik Dusi ko kuma Ikbalul A’amal wallafar Assayid Ibn Dawus da wasunsu.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Dukkanin litattafan addu’a da Malamanmu magabata suna tattara su karbabbu ne kuma ana iya aiki da su musammam idon muka yi riko da Ka’idar Attasamuhu fi Adillatul Sunan (sassauci cikin dalilan sunnoni) Kamar yanda ya kasance ra’ayin da muka zaba

Tarihi: [2020/4/20]     Ziyara: [344]

Tura tambaya