mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Mene ne hukunci wanda ya jahilci hukunci karya da istimna’i

Salamu Alaikum

Mene ne huukuncin wand aya kasance ya jahilci hukuncin istimna’i da aikata jima’i da karya kan Allah da Manzonsa da gangancin zama cikin janaba da yin allura a shigar da kura mai kauri makogaro suna da cikin abubuwan da suke karya azumin watan Ramadan mai albarka, shin akwai banbanci tsakanin jahili Kasiri (wanda bai da hanyar sani) da kuma jahili Almukassir (wanda yake da hanyar sani)?

Allah ya saka muku da alheri.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Mas’alar dangane da wanda ya jahilci lamarin akwai sabani cikin Malamai daga cikinsu akwai wanda ya hukunci da dukkanin jahilci ba tareda kaidi ba dogaro da hadisin (ana daukewa al’ummata alkalami kan abinda suka manta) sai ya zama tuhuma ta dauke ta kau, sannan daga cikin Malamai akwai wadanda suka ce jahili Kasiri ne kadai yake da uzuri amma Almukassir banda shi, sannan galibi a wannan zamani mutane suna kaso na biyu wato jahili Almukassir , sabida haka shi wancan mutumi aya jahillci hukuncin wadannan abubuwa da suke karya azumi yana cikin wadanda suka yi ganganci saboda haka wajibi ya rama azuminsa da farko sannan kaffara ta tabbatu a wasu ba’arin wurare, sai ka koma ka duba Risalar wanda kake taklidi da shi.

Tarihi: [2020/4/20]     Ziyara: [21]

Tura tambaya