mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Mene ne hukunci wanda yayi buda baki kafin kiran sallah

Salamu Alaikum
Mene ne hukuncin mutumin da yayi buda baki kafin kiran sallah ma'ana daf da fara kiran sallah?
Salamu Alaikum 
Mene ne hukuncin mutumin da yayi buda baki kafin kiran sallah ma'ana daf da fara kiran sallah? 
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai 
Kiran sallah bashi ma'auni da madogara kan lokacin da halasta a sauke a azumi a farabuda baki ba, bari da ma'auni shine shigar lokacin da shari'a ta ayyana ta hanyar bacewa humratul masharakiya (kalar da take bayyana a gabas lokacin faduwar rana) kamar yanda wannan shine ra'ayin da muke kai, duk wanda yayi buda baki da ganganci gabanin wannan lokaci to wajibi ya rama azuminsa ya kuma bada kaffara, amma idan yayi shakku kan faduwar rana lallai a mustahabbance kada ya fara buda baki ya cigaba kan azuminsa. 
Allah ne masani. 
Tarihi: [2020/4/26]     Ziyara: [66]

Tura tambaya