mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Sallar Raga'ib da ta zo daga Ahlul-baiti (a. S) ta fuskanin isnadim riwayar

shin sallar Raga'ib ta zo daga Gasgatattun marawaita daga Ahlul-baiti amincin Allahbya tabbata a garesu?
mene ne ra'ayin ku dangane da it

shin sallar Raga'ib ta zo daga Gasgatattun marawaita daga Ahlul-baiti amincin Allahbya tabbata a garesu?
mene ne ra'ayin ku dangane da ita?
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
mun tafi kan ka'idar Attasamuhu fi adillatul sunan da ma'anarsa ta uku, kamar yanda mun yi bayani filla-filla cikin darasin da muke bayarwa a bahasul karijul Fikhi wal Usul, babu laifi yin sallar Raga'ib da niyyar neman kusancin Allah ko da kuwa isnadin riwayarta bai inganta ba, sabida dogara da riwayar Man balagahu.
Allah ne mafi sani

Tarihi: [2020/5/4]     Ziyara: [64]

Tura tambaya