mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Risala Ilimiya neman Karin bayani kan ka’idar (La tu’adu)

Salamu Alaikum
Tambaya: sananne abu ne cewa Fakihi Marja’in da ya cika sharudda shine wanda yake rubuta Risala Ilmiya domin masu Taklidi suna fa’idantu da ita, amma me yasa ba a rubuta da yanayin da kowanne mutum zai iya dauka ya karanta ya fahimta maimakon takaita fahimtar abinda ta kunsa ga iya wakilin Marja’i.

Tambaya ta biyu: ka’idar (la’tu’adu) ma’ana ba maimaici sai cikin abubuwa biyar “ lokaci, dahara, Alkibla, ruku’u, sujjada biyu a hade da juna, me ya sanya ba sanya Kabbarar harama cikin jerinsu tareda cewa tana cikin rukunan wajibi?

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Yau dai a wannan zamani namu da muke ciki galibin mutane suna fahimtar Risala ilimiya idan an samu wani abu da ba a gane cikin sauki za a iya tuntubar malamai suyi bayani Alhamdulillahi wannan zamani cike yake da kafar sadarwa ta yanar gizo, ga kuma Malamai nan baja-baja a kowanne loko.   

Tarihi: [2020/5/23]     Ziyara: [89]

Tura tambaya