mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin yana halasta a aurar da yarinta karama da ake shayarwa

Assalamu Alaikum, afuwan yana halasta a auri Jinjinniya da ake shayarwa, shin zaku iya bamu dalili kan hakan

Assalamu Alaikum, afuwan yana halasta a auri Jinjinniya da ake shayarwa, shin zaku iya bamu dalili kan hakan

Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin kai

A asali aure da ma’anar karanta sigar kulla shi yana halasta sai dai cewa baya halasta a kusanceta  sai bayan balagarta wannan shine ra’ayin mafi rinjaye, ma’ana sai bayan ta cika shekara tara wasu kuma sun tafi kan cewa sai ta cika shekaru goma sha uku wannan bakuwar Magana ce, sannan dalili kan halascin shine abubuwa da suka daga riwayoyi  kamar yanda yake cikin Wasa’il cikin Kitabul Nikahi sai ka duba can idan kai ahalin ilimi ne idan kuma ba haka ba to ka barshi a hannun ma’abotansa saboda riwayoyi akwai wadanda suke cin karo da juna akwai raunana da dai sauransu.

Akwai bukatar ijtihadi, Allah ne abin neman taimako.

 

Tarihi: [2020/6/2]     Ziyara: [62]

Tura tambaya