Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Tarihi » Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu
- Hukunce-hukunce » Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » menene hukuncin matar datayi auren mut'a kuma tana da miji ?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani aikin da ke hana mutum samun galba kan sirrin badini?
- Hanyar tsarkake zuciya » wacce hanya mutum zai cikin kauracewa aikata zunubi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Aqa'id » Neman Karin Aure
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin kwafar kaset wanda a jikinsa an rubuta cewa bai halasta wani ya kwafe shi ba tare da izini ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » suka ga marja;iyya
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta ga mai azumi idan likita ya hana shi yin azumi ya sha azumin?
- Hanyar tsarkake zuciya » Tambaya atakaice: yaya nau’ukan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hukunce-hukunce » Mene ne banbanci tsakanin adalar marja’i da adalar limamin sallolin jam’i?
- Hadisi da Qur'an » Mene ne ma’anar wannan hadisi mai daraja
- Hukunce-hukunce » Satar kudin gwaamnati
- Aqa'id » RIWAYA DAGA HISHAM IBN HAKAM CIKIN LITTAFIN AL’IHTIJAJ
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
Ina fatan kuyi mini bayanin mece ce Mazhabar Alawiyyawa da kuma banbancin da take da shi da Mazhbar Ahlil-baiti da mabiya sauran Mazhabobin Musulmi?
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Idan kana nufin Mazhabar Alawiyya da take Kasar Siriya da Kasar Turkiyya lallai na yi rubutu kan haka cikin littafi mai suna (Addalilul Sa’ihina ila Suriya wa Damashk) amma banbanci tsakanin Mazhabar Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata a garesu da ragowar Mazhabobi , lallai muhimman banbancin da sabani ya samo asali da bubbuga daga Imamanci , lallai a Mazhabar Ahlil-baiti Imamanci yana tabbatuwa ne da nassi daga ubangiji kuma Manzon Allah (s.a.w) yake nasabta Imami kamar yanda ya kasance a Gadir Kum, sai dai kuma sauran Musulmi sun tafi kan zaben da akayi a Sakifatu Ibn Sa’ida da Kalifofi hudu sannan Sarakunan Umayyawa daga cikinsu Yazidu Ibn Mu’awiya wanda ya kashe Imam Husaini (a.s) da Walid Ibn Abdul-Malik wanda ya yayyaga Kur’ani da dai sauran Tantiran Fasikai Fajirai da kuma Sarakunan Abbasiya wadanda suka aikata fasadi a ban kasa suka zalunci bayin Allah , sannan kan Asalin Imamanci akwia sabani cikin sanin Allah da sanin Manzonsa da Imamai da rassan addini kamar misalin sallah da Azumi, ka san gaskiya sai kasan Ahalinta.
ko wanzu cikin alheri da lafiya
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- Me nene banbanci tsakanin sufanci da irfani?
- Wasu daga cikin malaman shia basu daukan imamanm ali da abbas da kuma sauran yaran sa a matsayin saiyid ,meye nazarin ayatollah adil alawi akan hakan?
- Mene ne banbanci tsakanin Mazhabar Ahlil-baiti (a.s) da sauran Mazhabobi?
- Yaya zaku martini kan shehin wahabiyawa adnan ar’ur da irin cin mutuncin da yake muku ko kuma dai abin da yake fada gaskiya ne kanku mazhabar taku baki dayanta karya ce?
- Shin rashin Imani na da Wilaya Takwiniyya yana iya fitar da ni daga Mazhaba?
- Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?
- Shin annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi ya kasance yana yiwa kansa sallama da salati?
- INA BUKATAR BAYANI KAN (INA ROKON ALLAH UBANGIJNA YA SANYA RABONA DAGA ZIYARARKU YA ZAMA SALATI GA MUHAMMAD DA IYALANSA
- Ko zaku iya tabbatar mana da ma’asumancin Annabi Adam (as) ta hanyar Saklaini Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Manzon Allah (s.a.w) yace
- SHIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) IMAMI NE