Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Tarihi » Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu
- Hukunce-hukunce » Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin jazabar ubangiji tana kasancewa maimaici ta hanyar barin aikata sabo
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta kaka zan dace da yin sallar Asubahi
- Hukunce-hukunce » Shin shaik Muhammad Musa Yakubi da Sayyid Mahmud saraki da Sayyid kamalul haidairi suna daga cikin wadanda ya halasta ayi taklidi da su?
- Aqa'id » Mene ne banbanci tsakanin Hisabi da ukuba
- Hanyar tsarkake zuciya » wanne ayyuka ne na fari da mai suluki zuwa ga Allah zai fara da su?
- Hanyar tsarkake zuciya » ta kaka zamu sanya mamaci ya samu debe haso cikin Kabarinsa
- Aqa'id » Meye ingancin isnadin hudubar Imam Ali (as) ta 55 daga Nahjul Balaga
- Aqa'id » Riwayar da aka nakalto daga Rida (as): duk wanda ya tsarkake kansa daga waka lallai…
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda baya yin taklidi
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ni mutum ne wanda yake samun kasawa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wanna hali?
- Aqa'id » Ta wace hanya zan bi na isah ga malaman tarbiyya?
- Hukunce-hukunce » Shin yin wasan lido yana halasta a watan Ramadan
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne asalin Du’a’u Sirril Mustauda’i fiha
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN ZAMU SAMU WANI WURIDI DAGA GAREKU DOMIN BUDE KOFOFIN DUNIYA DA LAHIRA
- Aqa'id » Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?
- Aqa'id » Mene ne hukunci wanda yake inkarin imamanci
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata da Allah ai mana karin bayani Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
2-bukatuwarmu zuwa ga Jagorori daga Allah?
3-mece ce Falsafa da hikimar samuwar Imami?
4-mece ce falsafar samuwar me kawo gyara a duniya da fakuwarsa?
Me ya sanya Allah Azza wa Jalla ya halicci mutane?
2-bukatuwarmu zuwa ga Jagorori daga Allah?
3-mece ce Falsafa da hikimar samuwar Imami?
4-mece ce falsafar samuwar me kawo gyara a duniya da fakuwarsa?
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Hakika Allah shi ne tsantsar kamala daga kamalar tsantsar kamala kamalarsa ta kwarara, kamar yanda daga kamalar rana kwarara tarsashin haskenta yake, sai ya halicci halittu daga kamalar kamala, kamar yanda ya zo cikin hadisi Kudusi daga Allah matsarkaki
كنت كنزاً مخفياً فأحببت أن اُعرف فخلقت الخلق لكي أعرف
Na kasance boyayyar taska sai na kaunaci a sanni sai na halicci halitta domin sanina.
Sanin kamala a larurance yana hukunta abinda yake shiryarwa zuwa ga kamala, halittar ayoyi ufuki sasanni da na kankin kai sun shiryar kan samuwar Kamala tsantsa Masanin koma da komai Mai iko kan kowmai rayayye tsayayye Daya tak rak babu wani abu misalinsa, sannan halitta sun kasance mabanbantan juna bisa la’akari da illoli da ma’alulai kan ka’aidar (Ashraf) hakika mafi daukakar daraja mai dataja na fita daga gareshi mafi kusa-kusa da kusanci gareshi wannan yana lazimta saukowar silsila cikin Kausul nuzuli har ya kai ga wanda yake kasa da shi, sannan mafi daukakar darajar halittun Allah shi ne Muhammad da iyalansa tsarkaka wadanda Arifai suke kiransu da sunan Hakika muhammadiya, lallai shi ne wanda ya fara gangarowa daga Allah matsarkaki
(أول ما خلق الله نوري)
Farkon abinda Allah ya fara halitta shi ne haskena.
Shi ne hankali na farko sannan sauran hankula suna dinga sauka sannu-sannu da martabobin samuwa daga Mafi daukaka zuwa Madaukaki har zuwa kan na kasa ya zuwa mafi kaskanta, tamatanshi itace duniya wacce muke cikinta, sai Allah ya halicci mutum domin ya kasance mabayyanar sunana mafi daukaka da girma da kuma kyawawan sunayensa da madaukakan siffofinsa, mutum shi ne mafi daukakar halittun Allah, sai Allah ya bijiro da amanarsa zuwa ga halittunsa wacce ta kasance takalifi ne daga wajibi da haramun da sauransu, sai Sama da Kasa suka ki yarda su dauki wannan alkawari amma sai shi mutum ya dauki wannan alkawari , sai ya wayi gari ya zama masaukar wazifofi addini da taklifin shari’a da wannan ne ya daukaka akn sauran halittu saboda shi yana dauke da hankali wanda cikinsa yayi tarayya da Mala’iku ya na kuma dauke da sha’awa, idan ya zamana hankalinsa yayi galaba kan sha’awa sai ya kasance mafi falala da daraja daga Mala’iku barima zasu zama hadimansa, idna kuma sha’awa tatyi galaba kan hankali zai zama misalin Dabbobi barima ya fi su bata.
Allah shi yake shiryar da mutum ko dia ya kasance mai godiya ko kuma mai butulci, sai ya saukar da litattafai ya aiko da Manzanni domin shiriyar da mutum da samun farin cikinsa ndomi ya kai ga cimma kololuwar kamala wanda shi ne mukamin fana’i da narkewa cikin Allah da wanzuwa tareda shi, wajibi kanka ya kai mutum kayi kokarin kaiwa wannan mukami, shin ka taba yin tunani cikin haka ko kuma kana nan baka gushe ba cikin tunanin me ya sa Allah ya halicci mutum.
2-daga jawabin farko a jumlace jawabi na biyu ya bayyanu, hakika mutum ya rakkabu ya tattaru daga hankali da sha’awa da Nafsul Ammaratu bis su’I wacce take fizgarsa ya zuwa ayyukan sabo da biyewa sha’awa ta haramun da zunubai da karkacewa gaskiya da bin bata da tsiyata, hakika Allah ya kasance Mai ludufi Mai shiryarwa da nusantarwa kuma yana son bayinsa yana nufinsu da alheri da farin ciki sai ya aiko musu da Jagorori daga gareshi domin shiryar da mutane da kuma bayyana musu alheri daga sharri da banbance gaskiya daga karya, da wahayi ne hankali yake samun taimako don samun tsaftatacciyar rayuwa duniya da lahira, kamar yanda ya aiko da Manzanni da Annabawa Jagorori domin cika hujjarsa kan mutum domin kada mutum ya samu uzurin fadin da dai ka aiko mana da Manzo da mun shiriya, domin kada ya azabtar da mutane ba tareda yanke musu uzuri ba, lallai Allah yana da Hujja mai isarwa wacce daga cikinta akwai wadannan Jagorori daga Allah, Manzanni sun kasance daga masu bushara da gargadi domin mutane su tsaya da adalci da daidaito.
3-hakika ya tabbatu a muhallinsa cewa ba da ban Hujjar Allah ba da Kasa ta bushe ta nutse da mutanen da suke kanta, da wanzujwar tsarin halitta da na shari’a ne da samuwar Hujjar Allah kan halittu a kowanne zamani kasa ta wanzu, sai dai cewa Hujjar Allah a wani lokacin taka kasnancewa ta zahiri a wani lokacin kuma a boye kamar buya da fakuwar rana bayan girgije, lallai rana tana da tasirinta hatta a halin fakuwarta da buyanta har zuwa lokacin da zata haskaka girgijen da ya boyeta ya kauce ya bushe to haka lamarin yake dangane da Mai kawo gyara a fadin duk duniya Hujjar Allah kan halittunsa lallai shima yana tareda tasirinsa da kasancewarsa hujja hatta lokacin fakuwarsa da buyansa, hakika lallai mu muna nan muna tsimayi da jiran huda da haskakar ranarsa da haskensa domin cika kasa da a adalci bayan da cika da zalunci da danniya.
Allah ya sanya muku tareda ku da dukkanin Muminai maza daga cikin masi tsimayi da jira na hakika daga cikin mafi alherin Shi’arsa da mabiyansa masu shahada gabansa.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- INA SON KU YI MINI WASICCI DA WATA HANYA ZUWA GA IMAM MAHADI (AS)
- BAYYANA KA’IDA KO INGANTACCEN MINHAJI CIKIN MU’AMALA DA RIWAYOYIN AHLIL-BAITI (A.S) DA SUKA ZO CIKIN LITATTAFAN MALAMAN HADISANMU
- Wace hanya ce tafi dacewa wanda zan iya sanya gidana da kuma zurriya ta cikin nutsuwa, mutunci, sadaukarwa ga Allah, zuhudu da kuma takawa?
- Mene ne ra’ayin sayyid dangane da irfanul nazari wanda yake yawo yanzu haka a hauzozin ilimi
- Menene banbanci tsakanin hisabi da ikabi
- shin ya halasta mu kira sarkin muminai da shugaban sufanci
- INA BUKATAR BAYANI KAN (INA ROKON ALLAH UBANGIJNA YA SANYA RABONA DAGA ZIYARARKU YA ZAMA SALATI GA MUHAMMAD DA IYALANSA
- Me nene hukuncin jihadi a bayanan ayatollah khamna’I da kuma ayatollah Sistani?
- Menen hukuncin saya da sai da Alqurani
- Me ake nufi da fadin: duk sanda hijabe ya yaye haske na karuwa?